Rahotan RSF na shekara-shekara ɗa aka wallafa a wannan Alhamis 12 ga watan Disamba, Sojojin Isra'ila ne ke da alhakin mutuwar ƴan jarida goma sha takwas a wannan shekara, inda suka kashe 16 a Gaza da ...
Yau ce ranar 'yan jarida ta duniya, wadda Majalisar Dinkin Duniya ta kebe domin tunawa da irin gudunmuwa da kuma rawar da 'yan jarida ke takawa wajen bayar da labaran abubuwan da ke faruwa a duniya.
Hukumomi ba su bada alƙaluman waɗanda suka rasa rayukansu ba a harin na ranar Talata amma kamfanin dillancin labarai na Reuters ya rawaito cewa ƴan jarida 2 da ɗan sanda 1 ne suka rasu kamar yadda ...
On Mar. 11, Islamic Revolutionary Guard Corps (IRGC) sources revealed to Kuwaiti newspaper Al-Jarida that the IRGC has built weapons factories for Hezbollah in Lebanon and handed them over to the ...
Rahotanni daga kasar Haiti na nuni da cewa wasu da ake zargin 'yan bindiga ne sun kashe 'yan jarida biyu a kusa da babban birnin kasar Port-au-Prince. Dan jaridan na uku ya sami nasarar tserewa daga ...
Masana a Nijar sun duba gudunmawar kafafen yada labarai wajen bunkasa harshen Hausa wanda ake amfani da shi a kasashe 45 albarkacin Ranar Hausa ta Duniya ta bana. Jamhuriyar Nijar ta bi a wannan ...
Al-makura bai ji daɗin yadda ʼƴan jarida biyu sun yi rahoto a kan wasu shuwagabanin ƙungiyar ƙwadago wanda aka kashe. An dakatar da Umar Muhammad na Gidan Jaridan Punch da Rabiu Omaku na Gidan Jaridan ...